Posts Grid

Adamawa: Sabon kwamishinan ƴan sanda ya kama aiki

Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Adamawa, CP Kabir Umar Hassan, ya kama aiki a ranar 27 ga Maris, 2026 a matsayin kwamishina na 33...

Sojojin Najeriya sun cafke wanda ake zargi da yiwa ISWAP leken asiri a Gombi

Dakarun rundunar Operation HADIN KAI tare da haɗin gwiwar mafarauta da ‘yan banga sun cafke wani da ake zargi da yi wa ƙungiyoyin ta’addanci leken...

Rikici ya barke yayin da EFCC ta mamaye gidan Malami a Abuja

Jami’an hukumar EFCC ɗauke da makamai sun mamaye gidan tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami, da ke Abuja, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce. Rahotanni...

Sojoji sun hallaka ‘yan bindiga a maboyar Bello Turji

Rundunar sojojin Najeriya ta kai farmaki kan maboyar fitaccen shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji, inda ta kashe ‘yan bindiga da dama bayan artabu mai tsanani....

Posts Slider

1000232981

Liverpool tayi rashin nasara a hannun United har gida

Manchester United ta je ta doke Liverpool 2-1 a wasan mako na takwas a Premier League ranar Lahadi, karon farko da ta yi nasara a...

1000232273

Karo na biyu da aka bai wa Flick jan kati a Barcelona

Ranar Asabar aka bai wa kociyan Barcelona, Hansi Flick jan kati a wasan mako na takwas a La Liga da suka doke Girona 2-1. Kenan...

1000211371

Ansu Fati ya kafa tarihi a gasar Ligue 1 ta Faransa

Ɗanwasan Barcelona Ansu Fati ya dawo kan ganiya tare da kafa tarihin ɗanwasa mafi saurin cin ƙwallo biyar a gasar Ligue 1 ta Faransa. Ɗanƙwallon...

1000211369

Saura ƙiris Ghana ta samu gurbi a gasar Kofin Duniya

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Ghana Black Stars na gab da samun gurbi a gasar Kofin Duniya ta 2026 bayan nasarar casa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya...

1000179129

Guardiola na fatan Haaland zai murmure kafin wasansu da Burnley

Pep Guardiola na fatan Erling Haaland zai murmure kafin ranar Asabar da za su fuskanci Burnley a gasar Premier League. An sauya ɗan ƙwallon Norway...